Cigaban Da Hon. Abdullahi Ya Samar Ta Bangaren Ilimi A Mazabarsa Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu

CHIGABAN DA HON ABDULLAHI IDRIS GARBA YA SAMAR TA FANNIN ILIMI A CONSTITUENCY NASHI NA KONTAGORA/MARIGA/MASHEGU DA WUSHISHI

 1. Ya samar da form na JAMB har samada Dubu Daya da Dari Biyar (1,500) wanda aka rarraba a Local Governments 4 na Constituency nashi
 2. Yabaada Tallafi na Scholarship Allowance ma dalibai Dari da Hamsin 150 Wanda Yan Constituency nashi suka amfana
 3. Ya biya kudin Makaranta (school fees) ga dalibai marasa karfi yan makarantar School of Nursing Health Kontagora dakuma College of Education (C.O.E) Kontagora Study Centre
 4. Ya biya Tallafi ga dalibai 250 har suka kammala karatunsu a College of Education C.O.E Minna, Niger State Polytechnic da FCE Kontagora.
 5. Mai Solar ya biya bassussukan kudin Makaranta na dalibai 160 a IBB University Lapai, masu karatu a Kontagora Study Centre
 6. Hon Abdullahi Idris Garba ya biya kudin Makarantar daliban FCE Kontagora wainda ke a Mariga Study Centre, da Kuma na Makera Study Centre (Mashegu LG)
 7. Ya Kuma biya kudin jarabawa na NABTEB External Exams na dalibai fiye da Dubu Daya (over 1,000) na shekaran 2022 ga yan Constituency nashi.
 8. Ya biya kudin Jarabawa ga dalibai 180 na NECO ( internal) ga ‘yan Wushishi Local Government karkashin Emergency Intervention, watau ta gaugawa!
 9. Ya rarraba littafai na musamman (customize) 200,000 (60 leaves) Exercise Books ga Local Government guda 4 dayake wakilta .
 10. Ya rarraba Jikkunan Makaranta na musamman (customize school bags) guda Dubu Goma, 10,000. An rabasu a fadin Constituency nashi.
 11. An Shirya Tsaff dun daukan nauyin biyan kudin NECO External Exams Nov. / Dec na mutum Dari Biyar (500 candidates)
 12. Mai Solar ya Dauki Nauyin Inter Secondary Schools Science Quiz da akayi shekara 2 anayi, Wanda FCE Kontagora ke Shiryawa ( Battle of the Brains)
 13. Hon Abdullahi Idris Garba, ya Kuma dauki nauyin Inter Primary School Quiz Competition, Wanda Landmark FM station zata fara gabatar da Programmes din daga gobe Monday 24th, Insha Allahu!
 14. Jagaban Kontagora ya Samar da Admission ga dalibai 262 da suke cikin fadin Constituency nashi

Muna nan muna cigaba da compiling sauran aiyukan
Wainnan duk basu hada da gine gine ba, na azuzuwa, cibiyoyi, hostels da karyayyakin da Hon AIG ya Samar.

Lallai yaci mu mayar da Mai Solar karo na biyar domin Kara zukan romon demokadiya.
Ai sau Biyar ba Laifi Bane ✋

Mai Solar ya Gode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *