Mai Solar Shine Zabi Na 2023 – Abu Mustapha

Dan majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu a majalisar tarayya kuma shugaban kwamitin Babban birnin tarayya Abuja na majalisar.

Rt. Hon. Abdullahi Idris Garba (Mai solar) jagaban kontagora.

Ya bada gudummuwa da dama wadanda basa lissaftuwa duka Sai dai a Fadi wani bangaren.

Na daga gummuwarsa ga ILIMI a wannan mazaba;

  • ICT centre a secondary school mariga.

-ICT Centre government day secondary school kontagora.

-ICT Centre Girls day secondary school kontagora

-ICT Centre government secondary school kontagora

-Raba Littafai 80Leave da jakkuna na Sanya littafan ga ilahirin daliban dake makarantu na gwamnati da ke mazabarsa.

-Sabunta ginin azuzuwa 6 tare da Sanya masu kujeru a makarantar mata ta Woman day kontagora.

-Gininn katanga a makarantar Girls day secondary school kontagora.

-Gininn Laburari a makarantar Sudan centre for Islamic and general studies kontagora.

-Scholarship ga dalibai sama da 200 a 2019.

-Gina wurin kwannan dalibai mata a makarantar mata (School of nursing and midwifery.

-Gininn azuzuwa 12 da makewayi 4 da office 2 a model primary school.

-Ginin azuzuwa 3 a makarantar mata (woman day) wushishi.

-Ginin azuzuwa 6 da ofis 2 da Kuma makewayi na zamani 2 a ( saidu na maska) primary School.

  • Ginin azuzuwa 6 da ofis 2 da Kuma makewayi 2 a (Central primary school).

-ICT CENTRE 1000 Capacity a kwalejin ILIMI na gwamnatin tarayya (FCE) kontagora.

  • Daukan nayin karatun dalibai akalla mutum 200 har zuwa karewarsu, inda yanzu haka suna shekara ta biyu.

Agaisheka jagaba. ( Mr Project)

Ko Ana muka tsaya muka sake dubawa tabbas duk Mai kishi yasan jagaba ya kamata a sake bashi dama ga wannan kujera a 2023.

Jagaba Muna Godiya.

✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *