Da Duminta: Allah Ya Yiwa Shahararren Malamin Addinin Musulunci Dr. Ahmad Bamba Rasuwa

Innalillahi wainnah ilaihirrajun Allah yayiwa babban malamin addinin musulunci shirk Dr. Ahmad BUK Bamba rasuwa yau jumaa Allah yajikansa yagafarta masa.

Zaa yi jana izarsa Bayan Sallar Juma’a a a masallacinsa dake Anguwar Tudun yola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *