Zabi Na Shine Mai Solar 2023 – Abu Mustapha

Saboda ayuka na Raya kasa da Kuma cigaban al’ummar da yake wakilta ta bangarori da dama Kamar:

-Lafiya
-Ilimi
-Samar da ayukan Yi
-Karfafawa mata da matasa dun dogaro da Kai
-Tallafama bangaren addini
-Karfafawa kungiyoyin matasa dun taimakon Kai da Kai.

Wanda insha Allah bayani zai biyo akan kowane daga wadannan bangarori.

Zabina shine Mai solar 2023.

Marubuci: Abu Mustapha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *