Sai Dai Namiji Ɗaya Ya Aure Mu – Inji ‘Yan 3

Wasu ‘yan 3 sun bayyana cewar su fa dukkanin wanda yace zai auri ɗaya daga cikinsu to tabbas sai dai ya auresu su 3.

‘Yan ukun dai sune Taye da Kehinde da kuma Eta Omasuwa wanda suke gudanar da rayuwarsu a tare.

‘Yan ukun dai sun kasance suna aiki a Kamfani ɗaya kuma a sashe ɗaya wato masu aikin jinya (Nurses).

Daga ƙarshe ‘yan ukun sun bayyana cewar tare suke cin abinci, tare suke zuwa ko ina sannan hata kayansu iri ɗaya ne sabo da haka dukkanin wanda ya kuskura yace yanason guda daga cikinsu to tabbas saidai ya aure su su duka.

Ko yaya kuke ganin wannan al’amarin?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *