Yadda Ake Yin Gasasshiyar Alala

Ingredients 


1- 4 cups Washed and peeled beans
2- 3 Tattasai/shambo
3- 3 Tarugu
4- 1 Albasa
5- 4 Garlic
6- Seasoning to taste
7- 1 teaspoon Black pepper
8- 1/2 teaspoon Mix spice
9- 1/4 teaspoon Nutmeg
10- 1/2 teaspoon Turmeric 
11- 1/2 cup Vegetable oil
12- 1 teaspoon Curry
13- 1/2 teaspoon Oregano
14- 1/2 teaspoon Salt
15- 1 Egg
16- 1 Green bell pepper
17- 1 Red bell pepper
18- 1 Tomato

Yadda ake yi:

1- Ki wanke wake ki cire hancinshi, ki zuba shambo ko tattasai, tarugu, albasa da garlic ki yi blending ko ki kai a markada miki.

2- Ki zuba seasoning dinki, salt, da spices da na fada ki jujjuya sannan ki zuba mai, ki zuba ruwan zafi adadin da ba zai yi yawa ba.

3- Sai ki dauko container da za ki yi amfani da shi amma wanda kika san zai iya shiga cikin oven, ki yi greasing sannan ki zuba moimoi batter din a ciki amma kar ki cika.

4- Ki saka a pre heated oven ki gasa. Idan ya kusa gasuwa sai ki ciro, ki fasa kwai ki zuba curry da ginger da maggi ki jujjuya.

5- sai ki zuzzuba a kan alalar, ki zuba yankakken bell peppers dinki da tumatur a kai.

6- sannan ki mayar cikin oven ya gasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *