Mai Martaba Sarkin Zazzau Ya Karbi Bakoncin Mai Martaba Muhammadu Sanusi II Sarkin Kano Na 14

Mai Martaba Sarkin Fulanin Zazzau na 19 (Amb.) Malam Ahmed Nuhu Bamalli ya karbi bakuncin Sarkin Kano na 14, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, a fadarsa dake Zaria. Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, Sarkin Kano Na 14 ya kawowa Sarkin Zazzau ziyarar taya shi murnar zama Sarkin Zazzau na 19. Mai Martaba Sarkin Zazzau tare da Mai Martaba Muhammadu Sanusi Sarkin Kano Na 14 sun kasance abokan juna tun a baya sannan kuma abokan aiki a wurin banki

Kalli hoto da Bidiyon su tare;

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *