Kada Ka Yiwa Budurwar Ka Wadannan Halayen

ZAMANTAKEWAR RAYUWA:

1: Rashin nuna mata soyayarka a zahiri.
2 : Rashin kishin ta.
3 :Rashin bata lokaci.
4: Rashin hakuri.
5: Rashin yi mata kyauta.
6: Rashin mutunta ta.
7 : Rashin kamun kai.
8: Rashin yarda.
9:Rashin yi mata zancen aurenku.
10:Rashin ganin darajar nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *