An Bankawa Babban Ofishin Jaridar The Nation Wuta A Jihar Lagos

Wasu da ake zargin ƴan daba ne sun kai hari tare da cinnawa babban ofishin jaridar The Nation wuta da ke yankin Matori a birnin Legas.

Wannan dai yana zuwa ne awanni da Wasu da ake zargin ‘yan daba ne su kai hari a gidan talabijin na TVC duk a jihar ta Legas.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *