Kalli Bidiyon Mai Martaba Sarkin Zazzau Yayin Da Yake Komawa Fadarsa Bayan Sallar Juma’arsa Ta 2

Alhamdulillah !

Mai Martaba Sarkin Zazzau na 19, Alhaji (Amb) Ahmed Nuhu Bamalli a yayin da yake hanyar komawa fadarsa a kafa bayan ya taso daga sallar jama’arsa ta biyu (2) a masallacin Abdul-Kareem dake garin Zariya City a ranar 16 ga watan Oktoba 2020 inda alummar masarautar aka cika ana raha ana masa gaisuwa da addu’ar fatan alheri. Allah ya ja zamanin Sarki #amin

KU KALLI BIDIYON A KASA;

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *