Kannywood: Ali Nuhu Ya Kira Da A Kawo Karshen Kashe-kashen Da Ake Yiwa ‘Yan Arewa

Jarumi Ali Nuhu ya yi kira ga matasan Arewa,malamai,’yan siyasa, masu kudi da sauran al’umma da su fito zanga-zanga a yau Alhamis ta ganin an kawo karshen kashe-kashen da ake yiwa al’ummar Arewacin Najeriya.

Daga karshe ya roki Allah madaukakin sarki ya kawo ma Arewacin Najeriya kwanciyar hankali mai dorewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *