Yadda Ake Saduwar Aure Ga Ma’aurata

MAU’RATA KAWAI INDAI BAKA DA AURE KADA KA KARANTA:

 1. Ki jawo hankalin maigidanki ta hanyar kwalliya mai kyau, saka kaya masu jan hankali, turare mai kyau, da kuma yi masa kalamai masu jan hankali.
  ( maza )
 2. Mai gida ka tabbatar kana cikin tsabtar jiki, data bakin ka, kawai ka tunkari matarka cikin iya salon soyayya, ka rungumeta tare da sunbatarta.
 3. Kayi wasa da ita sosai, wannan zai kara maka dogon zango.
 4. Kar ka yi cikin sauri sosai.
 5. ka dinga mata kalamai lokacin da kuke saduwa, wannan zai kara maka dadewa. 6.ka dinga shan yayan itace kamar kankana, ayaba, lemo da sauransu.
 6. ka dinga motsa jikinka (exercise) zai taimaka maka sosai.
  Mata
 7. kar ki saki jiki kawai kice mai gida ne zai yi komai, kema kiyi iya kokarinki irinsu shagwaba,, dadai sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *