MUTUWAR AURE DA HANYAR MAGANCE SU

Labarin Mutuwar Aure a Arewacin Nijeriya yana matukar Tada mun hankali.


kuma wannan zan iya cewa bani kadai yake damu ba,har daku masu karanta wannan rubutu nawa,so dayawa idan naji yanda aure ke mutuwa sai inji bana sha’awar yin zancen aure ballantana in tunanin aure,mutuwar aure ya zamo kamar ruwar dare,wai mai mutane suka dau Aure ne?,

Wai mai sa Hausawar mu suka dauko wata dabi’a suka yafawa kansu.Anawa tunanin duk mai ilimi ko mai hankali bazai dauki kalmar saki kamar shan ruwa yafishi wahala ba,duk da munsan cewa an halarta saki a adinin mu musulunci,anma shima sai yakama,banga alama mutanen mu yan arewa nabin wannan ka’ida ba,

Saboda binceke ya nuna cewa rabin auren da akeyi yana karewa da saki,abun tambaya anan mai yake kawo yawon mutuwar aure a arewacin Nigeria?,sannan mai yakamata ayi dan a rage wannan masifa? Aure dai kamar yanda kuka sani anayin shine saboda ibada amma ta sigar soyayya,shiyasa yana da kyau ka aure wanda kake so,ko kike so,saboda wannan shi zai baku damar fahimtar junar ku sosai,yanzu dai idan kuka lura, labarin auren ”DOLE” yadan ragu bakamar da ba,duk da dai anayi har yanzu,

Amma an dan samu wayewan kai,an daina takura wa yarinya ta aure wanda bata so,shin kauna ne yake komawa kiyayye ko kuma mai? in har zaka aure wanda kake so,banga dalilin dayasa saki zai shigo tsakanin ku ba, inaganin rashin fahimtar juna ne ko? nasan mai karantawa zai ce eh hakane,rashin fahimtar
juna ne,

Idan rashin fahimtar juna ne,wannan na nufin
kenan baku fahimce junar kuba kenan kawai kuka fara
maganar aure ko?, har takai ga anyi auren kenan,dan haka zan lissafo wasu daga cikin abubuwan da suke kawo mutuwar aure,daga karshe kuma inaganin idan aka kiyaye wannan abubuwa za a samu sauki mutuwar Aure.

1- KARYA YAYIN NEMAN AURE;
Alokacin da wasu matasan ko mutane suke neman aure,sai kaga sunsa karya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *