Maganin Ciwon Sanyin Mata (Infection)

Mata da yawa suna dauki da wannan cutar Kashi 9/💯 na mata suna dauke da wannan cutar wasu sun Yi magani har sun gaji basu samu waraka ba wasu kuma basu dauki ta wata matsala ga rayuwar su ba ,yar uwa ga kadan daga cikin illolin da wannan cutar ke haifarwa.

1 zubar farin ruwa mai kauri.
2 fesowar kuraje.
3 fitar manyan kuraje kwara kwara aji in an Susa surika fitar da ruwa ko jini idan kina Susa kina jin dadi in kin daina kirika jin zafi.
4 daukiwar ni,ima.
5 rashin Sha,awar saduwa.
6 jin zafi lokacin saduwa da bayan saduwa.
7 fitar wari gaban maci lokacin saduwa ko bayan an Gama.
8 rashin iya gamsar da miji.
9 qba.qayin gaba.
10 tsananan ciyon Mara lokacin al,Ada.
11 Hana haihuwa.
12 yawan zobiwar ciki.
13 tushiwar mahaifa.
14 fitar iska.
15 hana maganin Mata ko na hausa ayki a jikin ki.

Yan uwa Mata kadan kenan daga cikin elolin wannan cutar

Kadan daga hanyoyin kamuwa da wannan cutar
Macce na daukar ta wajan saduwa ga mijin ta idan kishiyar ta na da ita shiga bandaki barkatai Mara Santa yawan sayi sayin maganin matsi barkatai yawan zama da pant Wanda ya jiqe musaman lokacin Al’Ada yawan Shan qayuyin Hana haihuwa yawan sa yatsa a hanu madigo yawan tsarki da ruwan sanyi rashin tsabtar gaba rashin yin tsarki bayan Gama saduwa yawan wanki gaba da sabolun wanka Maci na iya kamuwa da wannan cutar ba tari da ta dauki ta daga cikin wannan hanya da munka fada ba kuma wannan cutar tana Kama ,yan Mata zawarawa matan aure Mai ciki Wanda idan ba,ayi saurin maganci ta ba tana iya haifar ma Maci ilole da dama ba wannan kadai ba

Dan haka muka Kara binciki ko yaushi Dan kawo muku magunguna wannan cutar.

Munkawo muku ingantacin hadin maganin sanyi na ciki Dana waji ba maganin infetion kadai ba Yana maganin datin Mara ya wanki mahaifa tas Yana tsabtacie farji Mace ya Yana Hana fitar ruwa mai wari ko marar wari Yana Kashi kuraji qaiqayi da tsagiwa Yana hana jin zafi Yana sa Mace ta gamsu kuma ta gamsar da maigidan ta Yana dauki da sirrin gyaran gaban mace da kariya daga kamuwa da sututuka masu wuyar magani ga bodurwa da zata shiga daki tana amfani da wannan maganin Dan wanki ciki da marar ta da tsabtar gaban ta Yana Mai jige na amfani da wannan maganin Dan Kashi infection na ciki da qarnin biqe matar auren daki son maganci wannan sanyi matan da suka haihu da yawa ku shikarun su suka ja suka daina jin dadi sex suki sun dawo da martabar zamataki war su wannan maganin Yana dauki da sinadarin maida tsohuwa yarin ya Yana sa tashin qamshi gaban maci lokacin saduwa Yana wanki gaban maci ya tsoki ta ciki da waji duk cutar daki cikin mahaifa ko wada Al,Ada ki yawan Riki cima tayi amfani da wannan set Yana da amfani sosai ga lafiyar Mata ga mai neman wannan maganin ta nemi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *