Magungunan Maza: Ingantaccen Maganin Karfin Azzakarin Da Namiji

MAGUNGUNAN MAZA


Akwai abu biyu da yakeda muhmmanci wajen namiji kafin neman maganin kara kuzari shine ya fara duba matsalar basir ko ciwon sanyi domin sune abu na farko da suke haddasa matsalar rauni gaban da namiji

Ko da yake hr ynz babu wani sahihin bayanin da yake nuna adadin juriyar kowace mace
Amma shi kam namiji akwai don kuwa masana a wann fannin sun bayyana duk namijin da ya gaza mintuna 10 da mace to wann baya cikin maza masu lafiya
Bangaren karfi kuma Wanda gabansa yake kwanciya mintuna 2 bayan inzali shima baya cikin maza masu karfin gaba.

Domin kawar da wann matsalar ga magani da ake hadawa fisabillahi.

 1. Garin gagai
 2. Sassaken dinya
 3. Saiwar tsada
 4. Diyan bagaruwa ta hausa.
 5. Saiwar hankufa
  Kadan.

Sune akeyin garinsu waje daya a dinga shan cokali 1 ashayi ba madara.

Bangaren tsayi kuma duk namijin da gabansa ya gaza inchi 4.2 idn ta tashi to baya cikin maza masu lafiya
Amma kauri koda inchi 1 yakai ya isa
Akwai abinda ke da muhimmanci da ya kamata maza su sani shine dawowar sha’awa bayan inzali.
Wann shima an tabbatar mintuna 12 ne mafi dadewa idn namiji zai wuce mintuna 12 shaawarshi bata dawo ba shima baya cikin maza masu lafiya.

Domin kawar da wannan matsalar zaku nemi wadan nan abubuwa da ake hadawa
gasu kamar haka fisabilillah

 1. Jijiyar rogo
 2. Sauyar kuka
 3. Farin gagai
 4. Hano
 5. Sassaken marke

Idn aka bare jijiyar rogon sai asamu saiwar babbar kuka ahada da sauran kayan ajika su su jiku adinga shan Kofi 1 duk rana
Wann hadi shi ake kira mai guduma
Ku jarraba zaku sha mamaki

Wadannan magunguna an dade da jarabasu kuma an dace.

Allah sa mudace………..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *