Labari Na: Yadda Mahaifina Ya Fara Min Fyade Tun Ina Shekaru 10 Sannan Aka Aura Ma Ma Ni Wanda Bai Jima’i Da Ni Sai Ina Al’ada

Inada shekaru 10 Mahaifina ya soma mini fyade. Inada 13 ya aurar dani ga mutumin da bai yin jima’i dani sai ina al’ada:

Tabbas idan aka tashi kwatance talauci aka ambaci gidan mu to kowa yasan da talaucin gidan mu a duk mazauna kauyen mu.


Mu biyar ne mahaifinmu ya haifa maza uku mata biyu nice kuma ta karshe. Sai dai kuma duk irin talaucin me Allah Ya yi mu kyawawa daga mazan mu har matan don haka abun yazo mana da sauki.

Bazan iya tuna yadda abun ya soma ba. Amma dai nasan Mahaifina yakan daura ni akan cinyar sa sai yayi ta goga gabansa a duwawuna har ya kawo. Daga baya kuma yake tubeni yana wasa da gabansa da ganana har ya soma shigar da gabansa duk wannan abunda yake faruwa a lokacin ban wuce shekaru goma da haihuwa ba.

Bayan na shekara sha uku ne sai kawai mamanmu tace mini zani babban birnin garin mu wajen yaya ta na ci gaba da zama acan. Hakan ya matukar mini dadi ganin yadda zan rabu da gidan mu duk kuwa da gidan iyayena wadanda suka haife ni nake.

Wannan shine karon farko da nayi tafiya mai nisa a rayuwa ta. Kuma shine farko shiga ta mota. Ina sauka daga mota ga masu tara ta sun zo dauka ta. Bamu zame ko ina ba sai inda nake tsammani gidan yata ne.

Sai dai kuma abun mamaki gidan wasu mutane aka kaini da ni dai ban san su ba. Dana tambaya sai aka ce mini anan gidan yayata zata zo ta dauke ni idan ta dawo daga tafiya, a cewarsu bata gari nan da kwanaki biyu zata dawo. Don haka na saki jiki.

Kwana na biyu a gidan daren na ukun ne na tabbatar dai ba wajen yaya nazo ba akwai wani shiri na daban a zuwa ta. Tunda na zo gidan dakina ni kadai ce. An gyara mini komai akwai. Don haka ina kwance cikin dare kawai sai naga mai gidan da matarsa sun shigo mini daki. Suka taaheni sai matar gidan tace yau maigida zai kwana dani don haka na bashi hadin kai. Abun ya daure mini kai.

Nayi yunkurin mikewa daga kan gado sai kawai matar ta danneni a wannan lokacin ne mijin yayi jima’i dani. Daga wannan lokacin kuma ake kulleni ko kofar gida ba a barina na fita.. A wannan lokacin ne suka fadamini ai mai gidan shine mijina kuma wajen sa aka kawo ni anan zan ci gaba da zama a matsayin baiwar matarsa. Domin a irin kudin Kasar mu ya biya Mahaifina dubu saba’in don haka na rabu da iyayena kenan.


Hankali na yayi matukar tashi. Tun ina kuka har ma gaji na daina. Tunda na shiga gidan ban fita sai da nayi ciki. Cikin kuma ya kai watanni bakwai kamin aka soma kaini asibiti. A irin wannan yanayi nayi ta zama dashi har sai dana haifa masa yara uku.

Shi dai wannan mai gidan zai kai shekaru kimanin 75 a duniya. Matarsa kuma zata iya 60. Kuma suna da manyan yara harma da jikoki. Mai kudi ne a unguwar kowa ya sanninshi. Sai dai irin bakin halin sa yasa ba kowa yake mu’amala da gidansa ba.


Babu lokacin da yake son yi jima’i dani sai a lokacin da nake al’ada. Haka kuma idan yana sha’awa ta ba a lokacin al’ada ta ba. To cukali zai sa a gabana yayi ta tura mini har sai yaga jini yana fita sannan zai sadu dani. Haka kuma idan na haihu ina yin bakwai zai ci gaba da saduwa dani. Nemana ta dubura kuwa tun ina jin zafi har sai da na saba.

A irin wannan yanayin nayi ta rayuwa. Yayata duk kokarin data yi domin ganin an raba ni da wannan gidan iyayena sun ki. Ce mata ma suke zasu tsine mata. Kuma duk wata yana aikawa iyayena dubu 50.
Bayan yayata tayi kokarin gano gidan wannan mutumin ne, a wannan lokacin ne taje ta shigar da kara aka samu damar kubutaf dani daga wannan azabar rayuwar da tun ina karama nake ciki.

Sai dai kuma duk irin zargen da ake masa na azabar dani ya musa. Kuma cewa yayi auroni yayi a gaban iyayena da amincewarsu da yardar su. Hakan kuma iyayen nawa suka bada tabbaci a gaban hukuna don haka hukunta suka ce mu koma gida mu sasanta.


Yayata ce kadai ta tsaya mini. Duk yan uwana babu wanda yake goyon bayana kowa cewa yake sai na koma gidan na ci gaba da zama.

Yayata ce ta samu wata daga kungiyar kare hakkin mata. Wacce ta shiga gaba wajen ganin sun kwato ni daga wannan bakar bautar. Sai dai kuma matsalar da nake fuskanta sune na yadda rayuwar ya rana zai kasance. Duk kudin sa basa zuwa makaranta na addini bare ma na boko.

Dukkannin yan uwana sun tabbatar mini da cewa idan har na rabu da gidan wannan mugun mutumin kada na zo inda suke. Yar tawa sun yi baram baram da ita ana mata barazanar kisa. Sai dai a a yanzu hukumar kare hakkin bil adama na Kasar mu suke kula dani.

(Wannan labarin wata baiwar Allah ne da aka turo mana domin mu wallafa. Ba ita bace a wannan hoton ba)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *