Da Duminta: An Nada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli A Matsayin Sarkin Zazzau Na 19

Mujallar yanar gizon Gulmawuya ta samu labarin Gwamnatin jahar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufai ta nada ambasada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sarkin Zazzau na 19.
Sauran labarin na nan zuwa…
Allah ya taya shi riko.