Yadda ake soyayyen dankalin Hausa

5 Dankali guda
Mai
Ruwa
2 Maggi

YADDA AKE YI
Dafarko idan aka feraye dankali sai a yanka Shi a tsaye a barshi a wanke a Dora Mai a wuta yayi zafi

Sannna a zo a dinga diban wannan dankali a barbada Maggi a zuba a mai sannan a zuba ruwa a rufe na minti biyar sannna a bude ya karasa soyowa

Amfanin zuba ruwan yanasa DANKALIN yayi laushi yayi dadin ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *