Gulma Da Duminta: Wasu Shugabanin Kananan Hukumomin Neja Sun Baiwa Hammata Iska

“Wasu Shuwagabannin Kananan Hukumomin Jihar Neja Sun Baiwa Hammata Iska.
Inda Dayan ya yiwa Daya Jina-Jina”
Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Zamu Kawo Maku Sunayensu Da Kuma Dalilin Da Yasa Suka Bawa Hammata Iska.