Shin Kunsan Da Cewa Masana Sun Ce Kuka Na Karawa Mata Ni’ima Tare Da Karfin Mazakutar Maza?….Karanta

Maganin da kuka ta ke yi:

Kuka tana maganin zazzabin maleriya. 🌱
kuka tana maganin tarin fuka TB. 🌱
Tana kara ingana garkuwar jiki. 🌱
Kuka tana ƙara jini a jiki. 🌱
Kuka tana maganin gudawa. 🌱
Kuka tana maganin hakori. 🌱
Kuka tana maganin ulsa. 🌱
Kuka tana rage ƙiba. 🌱

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *