Maganin Bushewar Gaba A Saukake


MAGANIN BUSHEWAR GABAN


🍂aya
🍂zuma
🍂dabino
🍂garin sallaja

Sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habbatusauda kadan kina sha safe da yamma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *