Da Duminta: Allah Ya Yiwa Sarkin Kebbi Alh. Salihu Mohammadu II

Inna lillahi wa inna ilaihin raji’un

Yanzu muke samu labarin rasuwar mai martaba Sarkin Alieru na jihar Kebbi, Alhaji Salihu Mohammad na II.

Za a sanar da lokacin jana’izarsa a yau Juma’a In sha Allah.

Usman Adamu Aleru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *