Yadda Ake Hada Kosan Dankalin Turawa


Kayan Hadi:
⎯⎯⎯⎯⎯⎯
►Dankalin turawa
►Kwai
►Maggi
►Gishiri
►Fulawa
►Curry


YADDA AKE YI:
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
Da farko ki feraye dankalin turawar ki ki dafa shi in ya dahu saki dauko kwano mai kyau ki zuba a ciki ki daddaka shi sosai sai ki saka maggi da curry da gishiri da fulawa sai ki juya ki fasa kwai aciki sai ki kara juyawa za ki ga ya hade jikin sa sai ki dora manki a kan huta ya soyu sai ki fara sakawa kamar yadda ake saka kosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *