Yadda Ake Hada Burodi Mai Man Shanu Mai Kamar Tsinke (Bread Chesse Stick)


Abubuwan Da Ake Bukata


►Bread
►Egg
►Bread Crumbs
►Maggi

Yadda Ake Yi:


Da farko za ki sami bread dinki mai yanka yanka sai ki dauko daya ki cire gefe da gefensa da sama da kasansa tsakiyar kawai muke bukata sai ki murza shi da abun murjin meat pie dinki ya murzu sai ki nan nadeshi kamar nadin spring rolls in kika zo karshe sai ki shafa kwai sai ki kada kwanki ki saka maggi sai ki saka a ciki sannan ki saka cikin bread crumbs dinki ki soya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *