Makulashe: Yadda Ake Hada Potatoes Balls


Kayan Hadi:
⎯⎯⎯⎯⎯⎯
►Nikakken nama
►Albasa1
►Attaruhu2
►Kwai2
►Tafarnuwa
►Curry
►Maggi
►Gishiri


Yadda Ake Yi:


A tafasa dankalin, a bubbuga shi yayi taushi tabas, sai a yanka albasa da attaruhu a ciki azuba nikakken naman da maggi da gishiri da curry,da tafarnuwa idan ana bukata,a cakuda a hankali, sai a dunkula kamar kwallo adadin girman da kake so,a kada kwai a runka zuba curin dankalin ciki na soyawa a cikin mai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *