Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa

Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. Ita dai mace da kake gani, daga ‘yar shekara 1 zuwa 100, ma’aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba.

Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata.

Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba.

Kana zuwa, dama fuskarka a sake take kamar kaga na gida. Kalma ta farko da zaka furta mata ka tsaida ita ta saurare ka komai uzurinta ita ce:

kukarasamin inji taku fahimtar yanda kuke tsaida mace komin uzurinta kasan abin kalakala ne nafara jin naku inyaso kashi na biyu kunji nawa yan samari sanar damu yanda kuke admin janare fta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *