Tun Bayan Da Maza 3 Suka Mini Fyade Bana Jin Dãɗin Jima’i Idan Ba Da Maza 3 Ba

Malam ni dalibar ka ce, kuma ina karuwa da kai sosai. Baku dalibar ɓõye mace domin kana yawan ganin comment ɗina a duk wani darasin da aka yi.

Ina da shekaru 15 a duniya wasu maza suka mini fyde, kuma tun daga wannan lokacin na zama mabukaci ya sosai. Ba wannan bane abunda yake damuna ba, yadda duk jima’i da zanyi muddin ba mazan basu kai uku ba ko sun wuce hakan a lokaci guda sam bana jin dadi. Ina nufin bana jin dãɗin saduwa da namiji guda ko maza biyu, so nake maza uku ko fiye su taran mini a lokacin guda shine abunda yake sani jin dãɗin jima’i duk kuwa da Ina iya jimawa ban yi jima’i ba bai damuna.
Naje bukin bukin kanwar mahaifiyarta a kauyen mu. A lokacin ne nake da shekaru 15 ina gaf da kammala sakandare. A wannan lokacin kuma ban taɓa sanin namiji ba. A lokacin wannan bukin ne dai na haduwa da wasu maza uku da suka mini fyde.

A daren da aka kai amarya ne na hadu da wadannan mazan. Kamar yadda yake a kauye, ana bukukuwan aure har na tsawon kwanaki musamman ma idan mai kudi ne. Hakan yasa bayan mun kai amarya kanwar uwata sai nida wasu kawayena suka je da dalin da ake kiɗa domin muje mu ci gaba da kallo kamin lokacin tashi muje mu kwanta.

Muna wajen bukin ne bayan kawayena da muka zo kallon da su sun shiga jerin mata masu rawa suka barni a cikin taron mutane ina kallo. A nan ne wani saurayi ya bukaci mu kebe domin muyi hira. Ni kuwa na biye masa muka kebe.

Muka samu waje muka zauna muna hira har na soma sakin jiki dashi, sai kawai muka ga wasu samari su uku akan mu, suka rike masa wuyar rigar sa suka soma dukansa ni kuma suka rike mini hannu. Da yake mun yi nisa da mutane kuma cikin dare ne babu wanda ya gansu bare ma ya kula mu. Da wannan damar ne suka yiwa wannan saurayin dukan tsiya ni kuma suka wuce dani wani kango anan ne suka wanwankeni da mari suka mini tsirara. Dukkaninsu suka fito da gabansu a mike a wannan daren ne na soma ganin azzakari kirkiri idan ba na yara Kanana ba. Nayi musu magiyan duniyan nan su rabu dani amma Sam suka ki.

A nan ne suka yi lalata dani kuma idan guda yana yi sai suce na kama gaban sauran ina wasa dashi. Tun ina kukan wuya har dai na hakura nayi shuru na mika wuya dukkaninsu suka yi abunda zasu yi dani suka gama. Suka wuce suka rabu dani.

Na jima a kwance kamin na samu na tashi na isa cikin mutane. Hakan aka daukeni aka kaini gida.

Bayan kamar kwanaki biyu da wannan al’amari sai kawai naji Ina son a sake mini irin wannan fyden. Na rasa yadda zanyi na sake samun irin wannan damar. Sai ya zama duk lokacin dana tuna fyde da aka mini sai naji sha’awar jima’i ya kama ni.

Bayan mun dawo daga bukin ne sai abun nawa ya soma gawurta. A haka ne sai na yiwa wata ƙawata hiran abunda ya faru dani kuma da yadda nake ji. Nace mata yanzu haka ina sha’awar maza uku idan zan samu. Da yake ita ta riga mu fitsarewa kuma tan girnemi. Tace zata shirya mini yadda nake son idan ta shirya zata fadamini.

Haka kuwa aka yi. Gayyatanta ta yi wani fatin bafde na wani abokin saurayin ta. A wannan dare maza biyar ne suka yi zina dani a lokaci guda a waje guda. Daga wannan lokacin ya za ma duk maza masu sha’awar irin wannan ni ake nema naje muyi a biyani.
Yanzu haka inada she karu 29 da haihuwa. Kuma maza ne da yawa suke sona da aure waɗanda basu san irin rayuwa ta ba. Amma muddin na tuna cewa idan nayi aure mijina shi kadai ne zai sasu dani kawai sai naji bana sha’awar yin aure. Ga shi kuma ba abu bane da zan iya fitowa na fadawa mai sona da aure ba.

Yanzu haka har an sama na rana da wani bawan Allah Nuwamban wannan shekara zamu yi aure. Shine nake son naji ko akwai wani abu da zan yi na daina wannan sha’awar ko kuma akwai wani shawaran da zaka iya bani da kai da masu karatu. Ina neman shawarar ku.
Don Allah a bata shawara banda cin fuska.

(ba ita bane a wannan hoton ba)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *