Maganin Zazzabin Cizon Sauro Da Shawara A Saukake

Wannan maganin mujarrabi ne In shaAllah idan anyi shi za’a dace.

MAHADIN MAGANIN Bawon abarba ( daidai misali )
Lemun tsami (guda 9)
Lemun taba (guda 2)
Lemon grass ( daidai misali )
Citta (manya guda 2)
Tafarnuwa (kanana guda 10)
Ganyen shayi (guda 5).

Ruwan gasara Bayan an samo mahadan za’a hadasu guri daya, a dafa shi da (ruwan gasara) har shi ya tafasa sai a sauki shi.

Idan ya huce sai a rika diban Kofi daya ana sha say uku (safe, rana, dare).Insha Allahu zaa rabu da malaria ko typhoid Allah yasa mudache daga khalifa herbal medicine and marriage councelling

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *