Yadda Ake Magance Matsalar Karancin Maniyyia Da Raunin Da Namiji

Abinda za’a nema:
Gurji (cocumber)
Ayaba (banana)
Tafarnuwa (garlic)
Madara (tin milk)

Yanda za’a hada:

A dauki rabin cocumber, a yayyanka, a samu ayaba guda biyu itama a yayyanka,
sai a zuba su a cikin blanda, a samu tafarnuwa yar kadan a saka aciki,
Sannan a dauko gwangwanin madara guda daya a zuba, a markada gaba daya.

Yanda za’a sha:
Ana so asha wannan hadin a qalla sau uku a sati,
Kuma za’a iya sahan wannan hadin Koda yaushe,
To ina tabbayar maka da izinin ubangiji za’a rabu da wannan matsalar.

Karin bayani:
Mata suma zasu iya Shan wannan hadin,
kuyi liking, coment, da sharing domin asamu masu amfana da yawa.

Allah yasa a dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *