Mata Sojoji Sin Koka Kan Rashin Samun Samarin Da Za Su Aure Su A Jahar Kaduna

Dakarun sojojin Nigeria mata sun nuna damuwar su matuka kan rashin samarin da zasuke zuwa wajensu zance a Kaduna.

Wata Jami ar Soja ta bayyana cewa suna bukatar samari fararen hula su Aure su, amma sedai samarin suna jin tsoron zuwa wajensu saboda yanayin aikin su.

Jami an sojojin mata Na Nigeria shiyyar jihar Kaduna sun CE daga yanzu zuwa ko wanne lokaci a shirye suke da karbar duk wani saurayi farar hula da zaizo da niyyar Auren su mutane sudaina jin tsoro.

Allah yabawa mai rabo sa’a Ameen

Daga Kabiru Ado Muhd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *