Maganin Kaikayin Gaba Da Kurajen Gaban Mata

Wannan Maganin yana Maganin cututtuka kamar haka;
KURAJEN GABA
FARIN RUWA
KAIKAYIN GABA
KUMBURIN GABA
JIN ZAFI IDAN ANSADU
MAGANI
1.LALLE
2.KANINFARI
3.GANYEN MAGARYA
ATAFASASU SAI A TACE AZUBA A BABBAN ROBA TA WANKA SAI KI SHIGA KI ZAUNA NA TSAWON MINTUNA SHA BIYAR
HAKA ZAKIYI KULLUM SAU DAYA NA TSAWON MAKO BIYU (2 weeks)
INSHA ALLAH ZA’A DACE