Gwamna Yana So Ya Kashe APC A Jihar Neja- Inji Engr Muhammad Jibril Imam

Injiniya Jibril Iman ya bayyana hakan ne a lokacin da yake martani akan wani taron ƴaƴan jam’iyar da gwamna ya kira inda yake cewa “Wannan taro da gwamna ya kira taro ne na shan shayi, kuma har yanzu nine shugaban jam’iyar APC a Jihar Neja domin babu wani takardar dakatarwa da na samu daga uwar jam’iya na ƙasa-inji shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *