Mali: Wakilan ECOWAS basu cimma matsaya ba.

Sojan daya kifar da tsohon shugaban kasar Mali buobacar keita yayi rantsuwa da Allah agaban wakilan ECOWAS cewa bafa zasu dawo da mulkim farar hula a kasar su ta Mali ba se bayan shekara uku 3.

Yace sesun saita kasar su ta dawo kan turba madaidaiciya tukunna.

Daga Kabiru Ado Muhd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *