´Yan gudun hijira na shiga kungiyar Boko Haram – inji Gwamna Zulum

Gwamnan jahaf Borno, Farfesa Zulum, ya bayyana cewa ‘yan gudun hijira na shiga Kungiyar Boko haram a wani hira Da Aka yi Da shi ta musamman a BBC sashen Hausa.

Gwamnan ya ce babu shakka an samu sauki daga ta’addancin mayakan idan Aka yi la’akari da Ya fara a jahar a baya a lokacin Shekarar 2015 zuwa 2016.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *