Yadda Za’a Kara Dawo Da Sha’awar Jima’i Bayan An Biya Bukata

yanada wahala sosae ga wasu maza damata komawa zango nabiyu bayan sunbiya bukatarsu dafarko hasalima wasu dasunyi nafarko basa iya komawa domin jikinsu zai mutu domin kasala zata rufesu a wannan lokachin, akwai yuwar lokachin da zasu gaji basa iya komawa lokachin ne daya daga cikin shaawarsa ke zuwa domin bai/bata gamsu da jimaain ba wannan shiyasa mukaga yakamata mu kawo maku hanya mai sauki domin inganta lafiyar shaawa lokachin saduwa wannan hanya mai sauki che domin bata bukatar kudi ko sayan wani magani abinda kwai take bukata shine ruwan zafi.

GA YADDA AKE

zaa tanadi ruwan zafi empty kafin afara saduwa namiji zai sha half cup sannan zaiyi amfani da wannan ruwan zafin ya wanke daga bakin cibiyarsa zuwa guiwarshi zai wanke hada azzakarinshi kamar sau ukku zafin yakusanchi iyalinshi.

Bayan yayi zango na daya kuma yana bukatar komawa bayan shaawarshi ta tauke to anan zai sake komawa ya kara sa ruwan zafin ya wanke cibiyarshi zuwa guiwar kafarshi sannan kuma yakara shan ruwa rabin kofi to insha Allahu zaiji gabanshi yamike kuma zai kara saduwa da iyalinshi lafiya lau Allah yasa mudache ina rokon duk wanda ya karanta to ya turama yanuwa musulmai musamman maaurata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *