Uwargidan Gwamnan Jahar Bauchi Tallafawa Matasa Maza Da Mata

Acigaba da Kokarinta na Kaddamar da shirin Nata na tallafawa Mata da Matasa Afadadin Jihar ta Bauchi Gaba Daya.

Cikin Yardan Uban Giji Ajiyama 19/08/2020 Tayi wata Babbar Bajinta Mai Dauke da wani Sabon Salo Wadda zai talakawa zasu Ammana sosai da Hakan Insha Allahu.

Her Excellency Hajiya Aisha Bala Mohammed kaura Bauchi State First Lady. Samada Mutane Dari da Hamsin 150 Ne Suka Ammafana da wannan Sabon Shirin tallafin data Kaddamar domin Masu Kananun Sana’oi Su dogaro da Kansu Bawai Saisun jira Wani Yamusuba Ko Kuma Gwamnati tamusuba.

Wadda Suka Sami cinga Jiyar Wannan tallatafin Nata Yahada Masu Wannan Kananan Sana’oi Kamar haka.

1.Masu Sana’ar Matsar Man gyada Antallafawa Mutane Talatin da Biyar 35 Anbasu Kaya Kamar haka Buhun gyada Jarkan zuba Mai da da kuma Tukunyan Suya da Ludayai.

  1. Masu Sana’ar Sayarda shinkafa da wake Kuma Antai Makawa Mutane Ashirin da daya 21 Anbasu kananun Buhun hunan Wake Sai kuma kananun buhun hunan shinkafa Yar Gwammanti.

3.Masu Sana’ar Masa waina Kuma Antai Makawa Mutane Ashirin 20 Anbasu cooler’s Na Zuba Masar da kananun buhun hunan shinkafa da karamin buhun suga ga Kuma Mangyada da Kuma kaskon Tuyar Masar.

3.Masu Sana’ar
Saida Zobo Mai Sanyi Antai Makawa Mutane Goma Shabiyu12 Anbasu kananun Buhun hunan buhun zobo da karamin buhun sugar da kuma cooler’s Sai gororin zubawa Masu Tarun Yawa

  1. Masu Sana’ar Sayar da Minerals Anbaiwa Mutane Goma sha Bakwai 17 Drinks carton biyar da cooler’s Wadda zasuna Zubawa.

6.Masu Sana’ar Taliyar Sayarwa Antai Makawa Mutane Goma Sha Biyar 15 Anbasu injin Murzar Taliyar da kuma coolers sai Kananun Buhun hunan fulawa da tukunya da Manja lita biyu.

7.Masu Sana’ar Soya Kosai Antai Makawa Mutane Uku 3 Anbasu coolers da kasko da Matsami da kwanon suya sai Kuma mangyada lita biyu ga kuma wake karamin buhu daya.

8.Masu Sana’ar Yin Alale An

Daga: Ziya’atulhaqq Usman Tahir Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *