Matakai 4 Da Suka Kamata Masoya Su Dauka Kafin Su Sadaukar Da Soyyyarsu Ga Juna

Matakai Guda 4 Da Suka Kamata Masoya Su Dauka Kamin Su Sadaukar Da Soyayarsu Ga Junansu:

1: Tabbatar da kuna samun lokacin juna.
2: Ku tabbatar da akwai yarda a tsakaninku.
3:Ku tabbatar da akwai kyankyawan sadarwa a tsakaninku.
4: Ya kasance ma gabata suna son alakarku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *