Cika-cikai 8 Na Budurwa Ta Gari

1: Tana saka farin ciki
2 : Yan Uwanka da Abokan ka suna yinta
3 :Bata maka karya
4:Tana kiyaya bacin ranka
5: Tana kula da addini
6: Kana matukar kewarta idan baku tare
7: Tana daukar shawarwarinka
8: Tana kiyaye mutuncinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *