Amfanin Lemun Zaki Tare Da Bawonsa Ga Jikin Dan Adam


Lemun zaki yana dauke da sinadarai masu yawa, kamar sinadarin Vitamin C, fiber, Citric acid da sauransu.

Yawan shan lemun zaki kan magance wadannan matsaloli kamar haka:-

1-Ciwon Kod
2-Ciwon daji
3-Rage kiba
4-Ciwon zuciya
5-Narkar da abinci

AMFANIN BAWON LEMUN ZAKI

1-Idan aka turara busasshen bawon lemu yana magance ciwon Kai, kuma yana maganin sauro

2-Idan aka dafa bawon lemu aka sha kofi faya yana maganin tashin zuciya da kwarnafi.

3-Idan aka daka busasshen bawon lemu aka kwana aka shafa akai yana maganin amosani da hana gashi karyewa.

4-Idan aka dafa bawon lemu ana wanka dashi yana maganin warin jiki tare da gyara fata.

5-Idan ana goga bawaon lemun zaki afuska yana magance kuragen fuska

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *