Yadda Ake Amfani Da Kwai Da Lemun Tsami Wajen Gyaran Gashi

Lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin burge samari da mazajen aure.

  1. Kwai
  2. Lemun Tsami

Samu ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. sai ki shafa hadin a fatar Kai da kuma gashi, ki bar hadin a kanki har tsawon minti 30 , sannan ki wanke da ruwan dumi, Zaki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *