Yadda Ake Amfani Da Namijin Goro Wajen Karin Girman Mazakuta Da Karfin Maza

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.

Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.

Citta mai kogo da Namijin goro.

Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.

Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana.

Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE ➡️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *