Hotuna Jana’izar Dan Majalisar da ‘Yan Bindiga Suka Kashe A jahar Bauchi

Dubbun dubatar Al’ummar musulmai suka halarci sallar jana’izar mamacin Wanda aka gudanar a fadar Mai martaba Sarkin Dass

‘Yan siyasa da malamai dakuma masu masarautun gargajiya sun halarci jana’izar wacce aka gudanarda a safiyar wanan Rana

Fuskokin jama’a na cike da jimami da mutuwar ‘Dan Majalisar Wanda wasu ‘yan bindiga sukayimasa kisan gilla a Daren jiya tare da sace iyalansa

Muna Addu’ar Allah yaji ‘kansa Allah ya gafartamasa zunubansa.

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *