Ba Hujja Ba Ce Don Mace Ta Yi Shigar Nuna Tsaraici Ka Yi Mata Fyade – Minista Sheikh Pantami

Ba Hujja Ba Ce Don Mace Ta Yi Shigar Nuna Tsaraici Ka Yi Mata Fyade, Cewar Minista Sheik Pantami

“Mace ko tsirara ta fito tsanani ka kauda idonka ka ce a’uzubillah, kar ka ƙara kallo. Cewa ita ta bayyana tsiraici bai zama dalili ba”, Sheik Isa Ali Pantami, ya magantu a kan matsalar fyade a Najeriya in da ya bawa maza da mata shawara kuma ya nemi da a koma ga Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *