Illoli Ga Budurwar Da Ta Bayar Da Kanta Ga Saurayinta Suka Aikata Zina

🚫 YAN MATA KU KULA DA KANKU KAFIN AURE DA BAYAN AURE…

Allah ya baku ikon yiwa groups koda biyu ne Sharing 🙅

  1. 👫 Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.
  2. 👫 Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da ‘Yan matan da suke so.
  3. 👫 Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.
  4. 👫 Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.

Yaku ‘Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.

Yanda rubutawa bai bani wuya ba ɗan uwa kaima yun share kada yamaka wuya don Allah katura ko da agroups 3 ne tunatarwa kuyi like ɗin wannan page

Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.

SHARE 💯
Sirrin Rike Miji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *