Yadda Ake Hada Burodi

Abubuwan Da Ake Bukata

2 Flour kofi
Sugar cokali 3
Madara 3/4 kofi
1 Kwai
Yeast cokali 11/2
Butter cokali 2

Yadda Ake Hadawa

1- Zaa zuba fulawa a roba a saka yeast,sugar,madara,kwai butter a cakuda sai a zuba ruwa kadan a kwaba sosai sannan a rufe a barshi ya tashi.

2- Idan ya tashi zaa murzashi sosai sannan a buga sai a yanka yadda akeso a mulmula, a jera farantin gashi, a shafa kwai sannan a gasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *