Wata Mahaifiya Ta Kashe Ya’yanta Yan Biyu Har Lahira

Wata Mata a kudancin Najeriya mai suna, Abigail Agbubula Mai shekaru 28 a duniya ana zarginta da kashe ya’yanta Yan Biyu.

Hukuma takama matar ne bisa zargin takashe yaranta Yan Biyu,

Da ake tambayar ta ta ce eh tayi Hakan ne saboda mijinta yakasa ciyar dasu abinci dakuma bata kudin dazata kula dasu gaba daya.

Daga Hassan Haruna Maiduguri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *