Yadda Aka Dauro Wani Matashin Da Ya Shafi Shakura Bai Dawo Gida Ganin Iyayensa Ba (hotuna)

An dauro shi an sakko shi a mota tun daga kudu zuwa Arewa bayan ya shafe shekaru batare da yadawo ga iyayensa ba

Daga Kabiru Ado Muhd.

Wannan hoton wani matashi ne daya shafe shekaru shidda 6 a kasar kudu can cikin garin Abeokuta kasuwar dabbobi wani Dan uwansa yaganshi yace lallai seya tafi dashi ko a daure ne bayan shafe shekaru shidda 6 bayan ya shafe shekaru shidda 6 batare da yadawo sun sashi a idon su ba.

Dalilin dauro shi da Dan uwansa yayi shine saboda yayi gardamar komawa gida kuma hakan ya faru ne bayan ya sanar da iyayen nasu cewa ya ganshi a garin Abeokuta.

Allah yadada shiryawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *