An Cafke Wani Dan Shekaru 32 Wanda Ya Yiwa Tsohuwa Yar Shekaru 60 Fyade


‘Yan Sanda a jahar Neja sun cafke wani Dan Shekaru 32, Sani Garba, a kan zargi Yiwa tsohuwa Yar Shekaru 60 Fyade.

A wani sanarwa da rundunar yan sanda na jahar ta fitar ta Kakakin ta, Wasiu Abiodun, a ranar 18 ga watan Yuli, yan sanda na Ofishin ‘yan sandar B Division sun cakfrk wani matashi, Garba, a kan zargin shiga dakin Wata tsohuwa Yar Shekaru 60 tare da yi ma ta fyade.

Wasiu ya ce Garba ya furta aikata laifin Da Aka tuhumarsa da shi. Ya ce za a caje wanda ake zargi zuwa kotu ba tare da bata lokaci ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *