Hotuna: Matan Kaduna Sun Yi Zanga-zanga Zindir Haihuwan Uwarsu Kan Rashin Isashen Kula Da Harkar Tsaro El-Rufai Ke Yi

Mata daga kudancin jahar Kaduna sun gudanar da zanga-zanga zindir haihuwan uwarsu don Yawan kashe-Kashen dake faruwa a wannan yankin.


Kamar yadda kowa ya sani ne yankin kudancin Kaduna dake Arewa Najeriya tafi kowane yankin a Arewacin Najeriya fuskantar Rikicin addini

A ranar Lahadi Da ya gabata aka wallafa rahoton kisan mutane akalla 16 a yankin a wani harin bazata Da yan bindiga suka kaiwa yankin, a yayin da har yanzu a kasa cafke wadanda ke Da hannu a aikata wannan mummunar aiki


Duk da cewa gwamnatin jahar ta aika sojoji zuwa yankin Don wanzar da zaman lafiya Tare Da samar Da isashen tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *