Wani Matashi Ya Sha Maganin Kwarin Fiya-fiya Don Gaza Ganin Jaruma Maryam Yahaya

KO WANNE ALLAZI DANASA AMANUN

WANI MATASHI YASHA FIYA FIYA BAYAN DA GAZA GANIN JARUMAR FINA FINAN HAUSA MARYAM YAHYA.

Wani matashi da yayo tattaki tundaga jihar yobe domin yayi tozali da jarumar wasan Hausa Maryam yahya.

Matashin yafara zuwa ofishin mawakin nan Ado gwanja da nufin ganin Maryam yahya se aka bashi hakuri saboda bata kusa amma ya jirata.shi kuma gogan naka seya kasa jira haushin hakan yasa ya kurbi fiya fiya kamar yadda shaidun gani da ido saifullahi gambo minjibir da yahya harisu majeesty sukayi bayani.

Bayan da matashin ya fadi kasa ne aka kirawo hukumar hisba suka tafi dashi asibiti don ceto rayuwar Sa.

DAGA KABIRU ADO MUHD.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *